Computer Da Hausa
Shafin koyar da computer da harshen Hausa domin mutane su iya ta su rinƙa aiki na kansu da ita ko aiki na kuɗi.
Ku duba YouTube channel ɗin mu don samun bidiyoyin da muka yi.
Na saba aiki a gida amma dai yau nace bari na fita naje wani wajen.
30/04/2026
Assalamu Alaikum
Wannan opportunity ne ga graphic designers. Companies ɗin nan guda biyu suna neman waɗanda s**a iya design kuma zasu musu aiki mai kyau akan lokaci.
Zaku iya applying ta numbern dake jikin flyern nan, ko kuma ku tura ma wani da zai iya yi.
Thank you.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kaduna
800213
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 19:00 |
| Tuesday | 09:00 - 19:00 |
| Wednesday | 09:00 - 19:00 |
| Thursday | 09:00 - 19:00 |
| Friday | 09:00 - 19:00 |
| Saturday | 09:00 - 19:00 |
| Sunday | 09:00 - 19:00 |