Dan Musa Tech

Dan Musa Tech

Share

Dan Musa Tech is a Nigerian content creator.

22/08/2026

The road is clear ♾️

22/08/2026

Assalamu Alaika ya mafi kyawun halitta 💫❤️💕

22/08/2026

YAYA SUNAN WANNAN FARIN LAYIN NA KAN T**I 🛣️

Mutanenmu da damansu suna ganin wannan farin layin akan t**inan garin nan wato jahar Kano, musamman a waɗannan shekarun da gwamna Abba Kabir Yusuf ya sake sabunta jahar amma basu sanshi ba kuma basusan amfaninsa ba.

• Dalilin yinsa shi ne mutane na tsallaka t**i ne a daidai ta kanshi kuma wajibi ga kowane mai nau'in abin hawa idan ya ƙaraso wajen da aka zanashi sai ya rage gudu ko sauri.

• Mai karatu wannan zane sunanshi ZEBRA LINES 🦓 da yaren banasare yanzu aiki ya sameka ko ya sameki na rubuta sunanshi da yaren Hausa a fagen sharhi (comment section).

✍️

22/08/2026

Abba GIDA-GIDA YOUTH MOBILIZATION CIRCLE KATMA

- Ahmad Musa P. R. O
- Maimunatu A Gama ✅

22/08/2026

News: Yana da kyau ku fahimci wannan saƙon sosai 👇

Nasan kai dai ka fahimta: Umar Musa ♾️✅
✍️

22/08/2026

Barka da juma'a 🕌 Hon Abdulaziz Gidan Ruwa

✍️

22/08/2026

All ways lead to Rome ♾️

22/08/2026

❤️♾️💫

✍️

22/08/2026

Barka da shigowar watan Ramadan 💫 ✍️

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano
700282