BabaSadiq
Actor | Influencer | Politician | Writer | Activist | Founder Bs Media Concept. I act I lead. I create.
Bringing stories to life on screen and giving brands the spotlight they deserve through ads & media.
Allah yabamu kudin Sayan Burudi da Fanta kuci Kusha ku kalli wan nan video.
GOMBE KOWA NA JAMILU NE✍️
Dan Iya✍️
Matsalar idan yana magana yana manta Abun da ya fada a baya ne kam? Mai yasa makusanta Hon. Bazaku na kwace mic a hanunsaba tunda kun san inde zaiyi zance sai yayi abun…..🤦🏻
Rikichin Siyasa Talaka. Rikichin Addini Talaka.
Karuwanchi Talaka. Iskanchi a social media Talaka. Wai shi Talaka yaushe zai gane ne? Kuma yaushe zai dauki matakin gyara don kada Lokachi ya Kure masa………….🤦🏽♂️
22/09/2026
Sir Abubakar Tafawa Balewa.
Daren Juma’ar ƙarshe cikin watan Ramadan wato 15 ga Janairun 1966 Manjo Emmanuel Ifeajuna ya jagoranci sojoji shida s**a shiga gidan Tafawa Balewa s**a yi awon gaba da shi.
Sai a ranar 20 ga Janairu aka gano gawarsa a hanyar Abeokuta kusa da Otta.
Ranar Asabar, washegari s**a isa da gawar Bauchi ana gobe Sallah Ƙarama.
Ya rasu ya bar mahaifiyarsa da ’ya’ya 18 (da cikin Zainab ta 19) da gidaje biyu a Bauchi da Kaduna, sai kuma gona.
A 1973 gwamantin Janar Yakubu Gowon ta sa hotonsa a jikin takardar Naira.
Kuma a yanzu haka hotonsa ne a takardar Naira Biyar.
A watan Agustan 1979 aka kaddamar da Hubbarensa wanda Gwamnatin Tarayya ta gina a Bauchi.
Allah Yajiƙansa Yayi Masa Rahama.
Tayi Zina Tanada Aure Saboda Ana Binta Bashin 200k. Don Allah Mata Ku Kara Hakuri Ta Talaucin Mazajenku Nikam Narasa Mai Zance Idan Akwai Mai Warware Wannan Matsalar Yafada Mana. A Comment Sections😭🙏
22/09/2026
Daga t**i Bismillah🍪
Dole muma in sha Allah muyi auren nan mu huta da tiritiri. Yanzu haka sh*£g£n abdool__gaya yana bacci za’a masa abun karya ku mallo 🤦🏻
WANNAN BABBAN BALA’I NE YA ALLAH KA TSARE MANA IMANINMU. 😭🙏
Wannan matsala bata mata kadai ta shafa ba, har da maza. Babbar masifa ce daya kamata mu dinga jan hankalin juna a kanta.
Abin takaici, har yanzu ba a daina irin wanannan abubuwa ba. Duk fitowar sabuwar waya, sai ka ga wasu sun dauki mallakarta tamkar dole ne. Wasu da kuɗinsu na halal suke saya, babu laifi a hakan. Amma matsalar tana farawa ne idan aka mayar da rayuwa gasa da kwaikwayon wasu wance ta sayi babbar waya, ni ma sai na samu, by fire by force.
Wallahi, idan mutum ya dora rayuwarsa a kan gasa da mutane, zai iya jefa kansa cikin masifu kala-kala. Kayi abin da ya dace da kai da halin da kake dashi. Komai lokaci ne.
Abin bakin ciki shi ne yadda mutane da yawa s**a fi damuwa da burge mutane fiye da gina rayuwarsu. Kayi kokarin burge kanka da ci gabanka, ba mutane ba.
Ni kam, ina ganin a Najeriya ne muka fi daukar rike waya mai tsada a matsayin wata babbar alamar burgewa. Alhali da yawa daga cikin masu arziki, wallahi, irin wayar da suke rikewa ba ita ce babbar damuwarsu ba.
KADA KA JEFAR DA RAYUWARKA CIKIN MASIFA DON KAWAI KA BURGE MUTANEN DA BA SUKE DAUKAR NAUYIN RAYUWARKA BA. 😭🙏🤦🏽♂️
21/09/2026
Kai daganin bawan Allah nan kasan da tausayin talakawa a ransa na gaske bana karya ba. Gombe Kowa Na Jamilu👍🏻
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano