Tula Textile
π§΅ TULA TEXTILE β QUALITY YOU CAN FEEL
βοΈ 09030052329
24/06/2026
Ga Wasu Atamfofi Masu Zasuyi Kyau Akayan Lefe Sannan Idan Mutum Guda Daya Yakeso Shima Zamu Sayar Masa.
βοΈ 09030052329
24/06/2026
Akwai Kayan Lefe Kala Kala Iri-Iri Tundaga Kan Lace, Atampha, Shadda, Abaya, Lafaya, Kayan Bacci Da Sauransu.
Zaku Samesu Afarashi Mai Sauki Daidai Da Aljihunku.
Wadannan Lace Ne Sunkai Kala 20+ Zakusamu Duk Kalar Da Kukeso Tundaga Kan Kala Daya Har Zuwa Kala 20+ Akwaisu Available.
Zaku Iya Zabar Duk Kalar Da Kukeso Domin Sakawa Acikin Kayan Lefe Haka Zalika Zaku Iya San Kala Daya Domin Amfanin Dashi Basai Lalle Kunsaya Dayawaba.
Kayane Masu Kyau Da Inganchi Wanda Zaku Samesu Afarashi Dai-Dai Da Aljihunku
βοΈ 09030052329
24/06/2026
For Tula Textile, we get different kinds of quality fabrics for men, women, and children. Plenty beautiful colours and designs dey available, all at prices wey fit your pocket.
Even if you no wan buy now, try dey check our page from time to time. You go dey see unique fabrics and shaddas wey go hard to find anywhere else apart from Tula Textile.
No forget say na Tula Textile dey give you quality wey you fit see, touch, feel, and enjoy. We appreciate your support. Thank you. ππ½
17/06/2026
ACE MICRO
NATIONWIDE DELIVERY
β’ANTI FADING
β’KEEPS SHINING
βοΈ 09030052329
17/06/2026
NEW STOCKS
NOBLE THINIKER
EXPRESS WOOL
SUTING STRIPE π§Ά
AVAILABLE NOW
NATIONWIDE DELIVERY
βοΈ 09030052329
16/06/2026
Tula Textile wishes you a blessed New Year. We pray make Allah bless us with all the good wey dey inside this new year, and protect us from every evil and harm wey dey inside am. Amin Ya HayyuYaKayyum. ππ½π€²π½
Happy Islamic New Year! π
07/06/2026
πβ¨ LEFE NA MUSAMMAN β¨π
Kana neman lefe mai kyau, mai inganci kuma mai daukar hankali ga amarya? To ga abin da ya dace da kai π
Mun kawo muku Lefe cikakke mai kayan sawa guda 36, wanda aka tsara da kulawa domin amarya ta yi fice a ranar aurenta ππ€
βοΈ Kayan sawa 36 cikakku cikin tsari
βοΈ Inganci mai kyau da dorewa
βοΈ Salo na zamani (modern style)
βοΈ Dacewa da amarya mai son kyan gani da daraja
βοΈ An shirya shi cikin tsari mai kyau da kwarewa
π Wannan lefe ba kawai kaya ba ne alamar kima, kyau da martabar amarya ne.
Domin karin bayani kira ko WhatsApp:
βοΈ 09030052329
04/06/2026
Bismillahir-Rahmanir-Rahim
Alhamdulillah! Tula Textile is back from the Sallah break. We look forward to serving you with quality fabrics and excellent customer service.
27/05/2026
Taqabbalallahu Minna Waminkum
Eid Mubarak Alaina Wa'alaikum
26/05/2026
Allah Ka'amshi Dukkan Ibadunmu Da Addu'o'inmu Na Alkhairi. Kai Mana Albarka Cikin Rayuwarmu Da Kasuwancinmu, Ka Kara Yimana Jagoranci Cikin Dukkan Lamuranmu Ka'iyamana Da Iyawarka Amin Ya Hayyu Ya Kayyum π€²πΌ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Ibb Way Kantin Kwari Market
Kano