Firlo
Wannan shafi zai rinka kawo muku abubuwan da s**a shafi Labaran duniya, Ilimantarwa, da kuma nishadi
Jama'a ayi Tinubu shettima da Alkhairi 💪
01/09/2021
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sauke Ministan Noma Sabo Nanono da Ministan Lantarki Sale Mamman.
Malam Garba Shehu, Mai Magana da Yawun Fadar Shugaban Kasa ya tabbatarwa da Arewa Radio Labarin a yanzunnan.
Source Arewa Radio
27/07/2021
Ga yadda yan uwa zasuyi domin yin report and block din page Dan Allah yan uwa muyi ta hakane zamu nuna musu fashin mu.
27/07/2021
Assalamu alaikum
Yan uwa musulmi wanda suke hawa social media yakamata duk wani wanda yake following page din sahara reporters yaje yayi unfollowing dinsu.
Abu na biyu kuma shine yaje yayi reporting akan page din Insha'Allahu akwai adadin da idan aka kai zasu rufe page din gabadaya
26/07/2021
DA IDON KA ZAKA GA BARAWON.....
A jiya da daddare barawo ya shiga wannan gidan ya sace komai da komai dake cikinsa, hatta kayan abunci bai bari ba, sai dai a nasa rashin wayon sai bai sace Camera dake aikin recording na duk wani motsin da akayi a cikin gidan da kewaye ba, don haka ta nadi dukkan bayanan barawon, daga hotonsa har zuwa lokacin da yake kwashe kayayyakin...
Don haka ne ma ake sanar dashi barawon daya gaggauta mayar da kayayyakin daya sace, tun kafin akai ga mika batun ga hukumomi...
Tunda baa so a tona masa asiri ta bangaren kaishi ga jami'an tsaro, ga link na Facebook profile dinsa nan, ku kalla sai ku bashi shawarar ya dena aikata laifin cin amana irin wannan...
👇
https://www.facebook.com/profile.php.
Na tabbata zaka sha mamaki sosai idan kaga wanda ya aikata wannan lamari
22/07/2021
Basir ne mai tsiro!!!
Idan basir mai tsiro yana damun mutum ya kan zubar da jini sosai.
Idan aka dafa makuba sai mutum ya shiga ciki ya zauna tsawon mintuna insha Allah zai samu lafiya. Ko kuma a dafa ruwan zafi a zuba gishiri sai ya shiga ya zauna.
Sati guda insha Allah zai warware.
Kada kowa ya damu
Shehu Bala Kabara✍️
20/07/2021
Daga shafin Asim Kurawa
Abinda ke bani mamaki..
Misali:
Kafin mu zo kan Manzon Allah (S.A.W.) Mutumin da mun ji mun gani ba labari ba, a garin nan ya zagi Umar bn Khattab, cewa azzalumi ne, ya zagi Hindu ya ce mayya ce, wai ta ci hantar Hamza, ya zagi Abdullahi bn Umar da cewa makaryaci ne, yana yi wa Annabi karya yana ruwaito Hadisai yana fifita Umar akan Manzon Allah. Ya zagi Mu'awiyya ya ce gaba daya rayuwarsa ba wani alheri banda sharri da barna. Ya zagi Aisha da munanan kalmomi, ga marainin wayonsa daman Anas, ya raina mahaifiyar Anas din ma.
Wannan fa kada wani ya dauka wai labari aka bamu, wasu a gaban mu aka yi, ba kuma wai sau daya ko sau biyu ba. Wanan kadan ne, kadan ne, kadan ne.
To, kuma ji abin da ya danganawa Manzon Allah (S .A.W.) wanda wani dattijo yau, da yai mana sallar Magriba ya ce, 'Wallahi ko Abu Jahl bai siffanta da zagi irin wanda Audu yai wa Annabi ba.
GA TAMBAYAR:
Wayanda su ke ganin mun dame shi, ko an takura masa, ko su ke ba shi kariya,su ke neman hanyoyi na ba shi mafaka, suna nema ma su ce mune masu laifi ba shi ba.
SU BAMU SHAWARA WANDA YAI WA ANNABI DA MUTANEN NAN NA SAMA WANNAN DIBAR ALBARKA, YA SUKE SO MU YI WA ABDUJABBAR?
A MINTI GOMA..
Asim
19/07/2021
Gwamnatin Jihar Kano ta soke Hawan Sallah na bana Sakamakon Shawara da Kwamitin Yaki Da Cutar Corona ya bayar na kaucewa yaduwar cutar samafirin Delta.
17/07/2021
An fara aikin Hajjin Bana a yau. Alhazan sun gabatar da Tawaf Al Qudum.
: Haramain Sharifain
Daga shafin Usman Kabara
Shawara ga jama’a da malamai da gwamnati da kuma shi kansa Abduljabbar Nasiru Kabara game da matsalar da kalamansa s**a haifar ga duniyar musulmi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Firlo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.