A.A Rasheed enterprises

A.A Rasheed enterprises

Share

KWARI MARKET IBB WAY GIDAN IBRAHIMAWA SECOND FLOOR SHOP NO 52

Photos from A.A Rasheed enterprises's post 21/09/2026

🔥🔥🔥

🤝🤝🤝💯💯💯 ✅✅✅ Bonanza

Glitter full Stone Cotton
Price #16,500
Available at affordable price and accessible to reach 💯💯🤝🤝 available now.

07068749392/07081462715

Wassap group link👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

Photos from A.A Rasheed enterprises's post 20/09/2026

*Mix and match*
*Kante Gold cotton*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*15,000*

07068749392/07081462715

Wassp group link 👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

Photos from A.A Rasheed enterprises's post 19/09/2026

🔥🔥🔥

🤝🤝🤝💯💯💯 ✅✅✅ Bonanza

Super Embellished Ramadan gold

Available at. 16,500 affordable price and accessible to reach 💯💯🤝🤝 available now.

07068749392/07081462715

19/09/2026

😔 “NA SHA WAHALA DOMIN ZUWA TURAI, AMMA 😭😭😭

Wani matashi da ke zaune a Turai ya bayyana irin wahalar da ya sha kafin ya isa ƙasar, yana mai cewa bayan zuwansa ya kwashe shekaru yana kwana a waje kafin daga bisani ya samu ƙaramin aiki.

Da ya fara samun kuɗi, ya fara ajiya tare da tura kuɗaɗensa gida domin Yan'uwansa su saya masa fili su fara gina masa gida.

A cewarsa, ya tura fiye da miliyan 20 na CFA.

Amma ya ce daga baya ya gano cewa mahaifiyarsa, ’yan’uwansa mata da maza sun kashe kuɗin.

Har ma an nuna masa wani fili aka gaya masa cewa nasa ne, amma daga baya ya gano cewa filin ba nasa ba ne.

Yanzu, a cewarsa, Yan'uwansa suna gaya masa cewa tun da yana Turai, ya ci gaba da aiki ya nemi wata hanyar sake samun kuɗin.

Matashin ya ce:

«“Gaskiya na gaji. Ban ma san abin da zan yi kuma ba.”»

Mutum zai iya shan wahala a ƙasar waje yana tunanin yana gina makoma tare da ahlinsa, amma idan aka ci amanar amincewarsa, ciwon ba na kuɗi kawai ba ne.

Aminci da gaskiya su ne ginshiƙan zaman Amana. Kuɗi na iya sake samuwa, amma amana idan ta lalace, dawo da ita ba abu ne mai sauƙi ba.

Ku yi Follow, Like da Share domin labarin ya isa ga wasu.

19/09/2026

Wani matashi wanda ya tsira acikin mutum (37) da s**a mutu a komar jami'an "civil defense" a garin "minna" yana cewa;

1. An fesa mana wani abu mai shaƙe wuya bayan an sanya mu acikin cell, daga nan numfashin mu ya fara ɗaukewa.

2. Wannan wurin haƙar zinarin, an gayamana cewa mallakin tsohon shugaban mulkin soji ne (Ibrahim Badamasi Babangida)

Kamar yadda jaridar Sahara ta ruwaito tare da wallafa faifan bidiyo.

Daga Alhassan Mai Lafiya

Photos from A.A Rasheed enterprises's post 19/09/2026

🔥🔥🔥🔥

🤝🤝🤝💯💯💯✅✅✅🛒🛒🛒🛍️🛍️ Hightest
9,500

Available at affordable price and accessible to reach 💯💯🤝🤝
Available now

07068749392/07081462715

Wassp group link 👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

18/09/2026

Saboda tsabar mun bugu a qasar nan ancire hoton mutum daya daga cikin biyar da suke jikin naira hamsin amma ba wanda ya gane sai yau da na duba na gani.

Copied ✍🏻

Photos from A.A Rasheed enterprises's post 18/09/2026

🔥🔥🔥

🤝🤝🤝💯💯💯 ✅✅✅ Bonanza

Shadda Lace
₦34,000
Available at affordable price and accessible to reach 💯💯🤝🤝 available now.

07068749392/07081462715

Wassp group link👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

Photos from A.A Rasheed enterprises's post 18/09/2026

New lagos lace

Available now

38,000

07068749392
07081462715

Wassap group lnk👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

18/09/2026

Shi wannan da kuke gani, shi ba ya cikin masu garkuwa da mutane amma, idan ya ji labarin an yi garkuwa da wani– sai ya bibiya ya samo lambar ƴan'uwan wanda aka yi garkuwa da ɗan'uwansu sai ya kira waya; ya ce su s**a yi garkuwan, sai ya nemi kuɗin fansa da sunan shi ya ya yi garkuwa da ɗan'uwansu😢💔

Bayan an tura masa abin da ya nema sai a ga kuma wanda aka yi garkuwa da shi bai dawo ba domin ba shi ne ya yi garkuwa da shi ba, a'a, amfani da damarsa yake yi ya damfari ƴan'uwan wanda aka yi garkuwa da ɗan'uwansu. Wannan shi ne aikinsa.

Dubunsa ta cika kuma an k**a shi. InnaliLLAH wa'inna ilaihi rajiun!

Sai ku bayar da kuɗin fansa amma ku ji shiru ɗan'uwanku bai dawo ba, ashe wannan makirin ne ya kira ku a waya!

Jà'iri ke nan, kuna cikin damuwa shi kuma damuwarsa ya ƙara jefa ku cikin wata damuwar. Ku yi asarar ɗan'uwanku da dukiyarku kuma ɗan'uwanku bai dawo ba! Najeriya! Jama'a alaƙa da ɗan Najeriya sai da kula da zurfafa tunani fa...

Ya yi wa mutane babu iyaka!

Wani ya ce Aminu Saira ne ya ba da umarnin hakan a shirin Labarina Series. Ga kuma wani gudan ƙato matsiyàci a aikace yana ta fafatawa. 😢

Allah ka tsare mu da wannan mutane tsinannú ya Allah, ka sa mu fi ƙarfin zuciyarmu.

Alƙalin bayan fage,

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kano
622