Ak Design

Ak Design

Share

Graphics designer

28/09/2026

My First Post Today

๐ŸŒน๐Œ๐ฎ๐ก๐š๐ฆ๐ฆ๐š๐๐ฎ๐ซ ๐ŸŒน
โค๐‘๐š๐ฌ๐ฎ๐ฅ๐ข๐ฅ๐ฅ๐š๐กiโค

Photos from Ak Design's post 27/09/2026

The Royal Sapphire Serenity Royal Blue Mat

26/09/2026

Sai An Ce Ki Kawo Mijin Aure Zaki Gane Baki Da Saurayi

Su Baby Duk Yan kutumar uba Ne ๐Ÿคท๐Ÿƒ๐Ÿ˜‚

26/09/2026

LABARI MAI ZAFI: Shugaban ฦ™asar Argentina ya ayyana ranar 6 ga Oktoba A matsayin ranar hutu ta ฦ™asar. Ana sa ran dukkan โ€™yan ฦ™asar za su zauna A gida domin kallon Messi yana buga wasansa na ฦ™arshe da rigar ฦ™asar Argentina.๐Ÿฅน

Wannan wata kyakkyawar hanya ce ta girmama gwarzonmu! ๐Ÿฅนโค๏ธ

25/09/2026

๐Ÿ˜ญhmmm๐Ÿคฆ Lallai ๐Ÿ™† duniya tazo karshe๐Ÿคท๐Ÿปโ€โ™‚๏ธ wai ๐Ÿค” ka mari โœ‹ budurwanka ๐Ÿง•
ta dinga maka gunguni kaman zata rama...
๐Ÿ™„๐Ÿ˜‘๐Ÿ™„

25/09/2026

Gsky idan nayi Aure za aga izza wllh qarfe๐Ÿ•‘2na dare zantashi matata tamin dambu Kuma tagama inkici๐Ÿ˜‚๐Ÿ™„

24/09/2026

Kowa yayi kokari Amma banda Jao Felix

kallah Kai๐Ÿ˜‚

24/09/2026

Da Sauro ๐Ÿœ
Da Soyayya ๐Ÿ’‹
Wannene ke hana mutun bacci
๐Ÿ›Œ๐Ÿ›๐Ÿ›‹

23/09/2026

Yanzu fa sai asamu wani mara imanin yasa wannan wanke wanke koh๐Ÿค”๐Ÿฅด๐Ÿฅฐ

23/09/2026

Acikin su biyun waye yakamata ya tashi yabawa lamine wuri ya zauna?

1, Mbappรฉ
2, Vinicious

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ak Design posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.