Arab Hausa RTV

Arab Hausa RTV

Share

Tashar Arab Hausa Radio TV munada labaran duniya da sauran shirye shirye kubiyumu a facebook da tiktok da instagram da whatsapp channel you tube

Translate Expat on English Arabic Hausa Language

02/08/2026

Mawakin Hausa Dankwairo Kenan
فنان هوسا طن كويرو

02/08/2026

Shin Ka Taba Haduwa Da Tsautsayi Sakamakon ARON HANYA Da Matuka Suke Yi

02/08/2026

Labaran Cikin Harshen
أخبار #السعودية باللغة المحلية #هوسا

#السعودية
#العربيةـنت

01/08/2026

A yau ne aka cika shekara biyu da fara zanga-zangar tsadar rayuwa da aka fi sani da End Bad Government, wadda ta fara a ranar 1 ga watan Agustan 2024.

An gudanar da zanga-zangar ne domin nuna rashin amincewa da tsadar rayuwa, hauhawar farashin kayan masarufi da kuma matsin tattalin arziki da ake fama da shi a ƙasar.

A wasu wurare an gudanar da zanga-zangar cikin lumana, yayin da a wasu yankuna aka samu asarar rayuka da dukiyoyi.

Shekaru biyu bayan haka, har yanzu 'yan Najeriya da dama na ci gaba da tambayar ko an samu sauye-sauyen da aka yi fata a lokacin zanga-zangar.

01/08/2026

Labaran Cikin Harshen
أخبار #السعودية باللغة المحلية #هوسا

01/08/2026

أخبار #نيجيريا باللغة #العربية
Labaran Cikin Harshen

01/08/2026

Yaduwar Harshen Hausa a Kasuwar Saudiyyah
انتشار لغة هوسا في السوق السعودي

01/08/2026

أخبار #السعودية باللغة #العربية
Labaran Cikin Harshen

#السعودية
#العربية
#مصر
#نيجيريا
#السودان

01/08/2026

Labaran Arab Hausa RTV Cikin Harshen

31/07/2026

Auren Adama A Zango Na 8 Ya Mutu, Tare Da Maimunatu
Ko Wace Zata Zama Ta 9 Anan Gaba?

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


No. 81/82 Kan Titin Guda Abdullahi, Kasuwar Waya Ta Farm Centre, Kano.
Kano
70233