ZangonLabarai
Domin samun ingantattun labarai na gaskiya, tallace-tallacen hajoji ko na yan siyasa ___07069758558
#
23/08/2026
SUBHANALLAH: Jarumin Kannywood Tanimu Akawu na ci gaba da fama da matsananciyar rashin lafiya inda ya shafe kwanaki a kwance a asibiti.
Jama'a ku daure ku saka ni a addu'a Allah ya ba ni lafiya albarkacin Annabi Muhammad SAW domin ina cikin tsananin rashin lafiya, Rokon Jarumin Kannywood Tanimu Akawu ga al'umma
18/08/2026
Ban Yi Nadamar Shiga Ƙungiyar Tripple R Ba, Muna Nan A APC Daga Sama Har Ƙasa, Inji Dattijo A Masana'antar Fim, Tanimu Akawu
Malam Tanimu Akawu ya bayyana hakan ne a yayin ziyarar da ƙungiyar ta Tripple ta kai jihar Jigawa a kwanan nan.
15/08/2026
Sakamakon zaben jihar Osun da ke gudana yanzu haka
09/08/2026
Wasu Angwaye kenan da sukasha Auren gata a Kano
06/08/2026
Shahararren Mawaki Davido Ya Saki Sabuwar Wakar Martani Ga Mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara, Waka Mai Taken 'Dokta Jaki'
Davido a sabuwar wakar ya caccaki Rarara kan wakar da yayi wa Shaikh Pantami, ya na mai cewa mawakin bai damu da komai ba sai abun da zai samu ya saka a aljihunsa, kuma haka ne yasa yake ya tambele a lokacin da 'yan ta'adda ke hallaka 'yan uwansa, inda ya kira shi jahili, jaki da bai iya ah, bah, cah, dah, ba.
Da alama Davido ya sake kunno wutar rikicinsa da mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Nasarawa
Kano
3166
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when ZangonLabarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.