Labarai24
Kafa ce da zata himmatu wajen kawo muku sahihan labaran al'amuran dake faruwa a nahiyoyinmu cikin salo na zamani. Lambar WhatsApp: 09030549389
01/09/2026
Cikin Hotua: Yadda Gidaunaiyar Babban Limamin Masallacin Annabi S.A.W dake Madina, Sheikh Ali Al-Huzaifi Foundation s**a ziyarci Sanata Sulaiman Kawu Sumaila, a gidansa dake Kano a kokarinsu na shirya gasar Musabaqar Al-Qur’ani ta kasa da zasuyi a Nigeria.
01/09/2026
Hotunan fitowar fitowar Usman Mai dubun Isa zagayen takutaha a wannan rana.
01/09/2026
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un.
Allah yayiwa Injiniya Kamalu Muhammad Jamilu, rasuwa safiyar wannan rana ta Talata, bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
An gudanar da Jana'izar marigayin a gidansu da ke Unguwar Hotoro, kan Titin Kanal Daudu, da misalin ƙarfe 8:00 na safiyar wannan rana.
Muna roƙon Allah Ya ji ƙansa da Rahma, Ya sa Aljanna makomarsa
Wata tsumagiyar kan hanya da Ambasadan ‘yan Kada Kuri'a na yankin Kano ta Kudu, Alhaji Rabi'u Garkuwa Kibiya, yayi wa ‘yan Jam'iyyar su ta APC.
Yadda Gwamnan Kano ya tarbi Karamin Ministan tsaro Bello Matawalle a fadar gwamnatin jihar.
Mabiya dan takarar Sanatan Kano ta Kudu Dr. Kassim Batayya na NDC sun fusata kan wasu kalamai da Mataimakin shugaban jam'iyyar NDC na Arewa maso Yamma Muhammad Rabi'u Sabo Bakin zuwo yayi kan dan takarar.
Martanin Jibril Garba Albasu (Daho)
Me za ku ce da Kalaman nasa?
Dalilin Kafa kungiyar Muryar Kano ta Kudu, da kuma dalilin gayyatar Sanata Kawu Sumaila da kungiyar tayi
Ta cikin jawabin Shugaban Kungiyar Barista Sabi’u Usman Baburi
31/08/2026
Wasu daga cikin hotunan da s**a fi daukar hankali a hawan Maulidi rana ta biyu da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ya gabatar a Kano.
31/08/2026
Ana ci gaba da gudanar da taron Kungiyar G 100
An fara gudanar da taron Hadakar jam'iyyun adawa domin cimma matsaya don Tinkarar Shagaban Kasa Bola Ahmed Tinubu a babban zaben Shekarar 2027.
Me kuke sa ran za a cimma a wannan taron?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Labarai24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.