Muhd muttaqa
Muhammad muttaqa
Anwar as my nickname
a content creator/director
22/07/2026
Happy Birthday to me! 🎉 I'm grateful for another year of life, growth, and countless blessings. May this new chapter bring me peace, good health, happiness, success, and endless opportunities. Cheers to a brighter future. Happy Birthday to me! 🎂🎈✨
29/06/2026
Artificial intelligence nowaday is ready to defeat Human being
itafa jajircewa akan abunda ka saka a gaba itake danganta ka da nasara akan wannan abun
Mata iyayen kishi 🤣😂
Allah ya karawa annabi daraja
NEMAN NA KAI SHI NE GATA..
Rayuwa fa gwagwarmaya ce, don haka dole ne ka dage ka yi aiki tuƙuru domin samun nasara. A musulunci ma an kwadaitar da mu yin aiki da neman na kai, inda Manzon Allah (SAW) ya ce: “Wanda ya yi ƙoƙarin neman abinci mai kyau don kansa da iyalinsa, to lallai Allah zai ba shi lada mai yawa.” Don haka, ka sani, duk wata nasara da ka samu da hannunka, itace gatanka na gaskiya.
Kada ka bari shaiɗan ya yaudare ka da tunanin cewa zaka samu nasara a sauƙaƙe. Wannan tunani ne mara tushe, kuma yana sa mutum ya kasance cikin rashin aiki da kasala. Ka dogara ga Allah, amma ka yi aiki tuƙuru, domin Allah ba ya son bawansa mai kasala.
Malam abdallah Ashir
"Jumu’ah Mubarak!
May Allah bless your heart with peace, your home with barakah, and your life with endless happiness. Never forget to send blessings upon the Prophet (SAW) today. Stay grateful, stay guided."
Kana so Ana son ka shine soyayya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Muhd muttaqa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.