Kasuwar Sadiq

Kasuwar Sadiq

Share

Kasuwar Sadiq, fagen tallata haja na kowane irin kayan amfani. Farashi daga mai kaya zuwa mai saya.

13/04/2026

1. Mun buɗe damar saka hannun jari
2. Masu bukatar mallakar gida ko fili su dinga biya kaɗan kaɗan
2. Masu bukatar aiki a ƙarƙarshinmu

Wannan video yana ɗauke da cikkaken bayani.

Haka kuma za a iya a tuntuɓar mu
SABIL Property Hub
a ofishinmu da ke No. 21A
A.A Master Plaza (upstairs)
Canteen Road Gusau.
Call: 08069020473
[email protected]

Join our WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/HdkQ3WwHf2fGebgtbCrrk9

Join Our Telegram group👇
https://t.me/+JDDpus4wVJplNGZk

12/04/2026

Alhamdulillah kamfanin mu na SABIL PROPERRY HUB yana kan wata gaɓa ta bai wa masu bukatar saka hannun jari dama tare da matasa masu bukatar ƙulla alaƙa da mu.

Mun ɗauki tsawon shekaru biyu muna gudanar da wannan hulɗa tare da nazarin da karatun yadda kasuwancin yake. A daidai wannan gaɓa muke shirye shiryen baiwa mutane dama domin su shigo cikin tafiyar ta hanyar saka hannun jari, a ɗaya gefen kuma mu bai wa matasa dama masu faɗi tashi domin neman abin da zasu ci, suma su shigo cikin tafiyar domin su samu ƙaruwa.

In sha Allah gobe da misalin karfe 8:am na safe zamu fitar da bidiyo mai ɗauke da cikakken bayanin yadda ababen zasu kasance a cikin tsari mai kyau da kuma bin dokoki da ƙa'idoji.

Allah Ubangiji ya tallafe mu bakiɗaya, ya sama kasuwancinmu albarka, amin.

12/04/2026

Muna da gidajen sayarwa da filaye da dama, a unguwanni daban daban a garin Gusau Jahar Zamfara , kuma a farashi mai sauki.

A tuntuɓe mu
SABIL Property Hub
a ofishinmu da ke No. 21A
A.A Master Plaza (upstairs)
Canteen Road Gusau.
Call: 08069020473
[email protected]

Join our WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/HdkQ3WwHf2fGebgtbCrrk9

Join Our Telegram group👇
https://t.me/+JDDpus4wVJplNGZk

Photos from Kasuwar Sadiq's post 15/03/2026

DIRECT BELGIUM
SUZUKI ALTO 2010
AUTOMATIC
AC✅️
NORMAL HAND
PRICE: 6.5M
ZAMFARA.

WhatsApp: 07031000031

Photos from Kasuwar Sadiq's post 12/03/2026

An kawo mun tallar Fairly used drone, idan akwai mai bukata.

₦400,000 last price.

Mai bukata zai iya magana a WhatsApp: 07031000031

Photos from Kasuwar Sadiq's post 04/03/2026

Good buy 2010 toyota matrix 9ja used in excellent condition for 7m only

Abuja

02/03/2026

Babban Gida na sayarwa a garin Gusau
100/50 6 bedroom upstairs

Location: Bayan gidan man dinawa kusa da titin byepass area, Gusau Zamfara.

Price: 95M

A tuntuɓe mu
SABIL Property Hub
a ofishinmu da ke No. 21A
A.A Master Plaza (upstairs)
Canteen Road Gusau.
Call: 08069020473
WhatsApp: 07031000031
[email protected]

Join our WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/HdkQ3WwHf2fGebgtbCrrk9

Join Our Telegram group👇
https://t.me/+JDDpus4wVJplNGZk

Photos from Kasuwar Sadiq's post 01/03/2026

Distress
Toks
GLk
Double pano
Wit 2025 duty
Location Garki
Owner residence
₦22,500,000
Negotiable at his residence

Only Serious buyer direct WhatsApp chat/call: 07031000031

Join our automobile advert WhatsApp group in the link below👇

WhatsApp group link: https://chat.whatsapp.com/Da1ehbMHIp37J0iAjjN2aP

28/02/2026

Gida mai sauƙi na sayarwa

Location: Barakallahu area, Gusau Zamfara.

Price: 6.3M

A tuntuɓe mu
SABIL Property Hub
a ofishinmu da ke No. 21A
A.A Master Plaza (upstairs)
Canteen Road Gusau.
Call: 08069020473
WhatsApp: 07031000031
[email protected]

Join our WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/HdkQ3WwHf2fGebgtbCrrk9

Join Our Telegram group👇
https://t.me/+JDDpus4wVJplNGZk

Photos from Kasuwar Sadiq's post 28/02/2026

Super sharp first body 2000/2010 Toyota matrix with untouched engine and gear chilling ac verified document
Abuja
Price: 7.9M

Only Serious buyer direct WhatsApp chat/call: 07031000031

Join our automobile advert WhatsApp group in the link below👇

WhatsApp group link: https://chat.whatsapp.com/Da1ehbMHIp37J0iAjjN2aP

Want your business to be the top-listed Shop in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano
234