Solution channels
True story, breaking news, magazines, business, scrutiny, sports, etc
26/07/2026
đź“° NEWS UPDATE | 26 JULY 2026
đź”´ Top Story: Berlin Pride Attack
Authorities in Germany are continuing their investigation into the deadly attack that occurred during the Berlin Pride event. Emergency services and police responded quickly, and officials say the suspect was killed during a police operation. The investigation is ongoing.
🌍 Ukraine
Ukraine has reportedly expanded attacks on Iranian-linked supply routes as fighting in the region continues.
🇸🇾 Syria
United Nations Secretary-General AntĂłnio Guterres has called for the removal of sanctions on Syria and urged the international community to provide more humanitarian support.
🔥 Europe Wildfires
Large wildfires are spreading across parts of France and Spain, forcing thousands of residents to evacuate as firefighters battle the flames.
🇮🇳 India
Student demonstrations have ended after the country's education minister resigned following weeks of nationwide protests.
🏅 Commonwealth Games 2026
India, Scotland, and Australia continued to win medals, with Indian weightlifter Mirabai Chanu setting new Commonwealth Games records.
Reporting by:
Ibrahim Saminu
Young Journalist 🎤📰
Nigeria Police Force
@ Nigeria Police Force PolĂcia Militar
26/06/2026
We won’t allow repented criminals to join police, says DIG Isyaku
Isyaku Mohammed, deputy inspector-general (DIG) of police in charge of the north-central zone, says terrorists and other criminal elements will not be allowed to join the force.
Mohammed spoke on Thursday during a stakeholders’ meeting in Ilorin, the Kwara state capital.
Read more in the comments section
The cable
26/06/2026
SABON LABARI KUMA MAI DADI A YAU :
Da sanyin safiyar yau Jumu'a 26th June 2026, Jami'an tsaro sunyi Nasarar hallaka wasu dimbin yan Bindiga a kauyen Kangiwa dake jahar Kebbi.
Alhamdulillah 🙏🙏🙏
Allah ya kara Nauyin kasa.
16/06/2026
DA DUMI DUMI ....
JIHAR KATSINA
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Haramta Siyar da Fetur a Cikin Jarkoki a FaÉ—in Jihar
Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da haramta siyarwa, saye, jigilar kaya da kuma adana man fetur a cikin jarkoki a duk faɗin jihar, a wani sabon mataki na ƙara tsaurara yaƙi da ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane.
Sanarwar ta fito ne bayan wani taron gaggawa kan harkokin tsaro da Gwamna Malam Dikko Umaru Radda ya jagoranta tare da jami’an tsaro, sarakunan gargajiya da sauran masu ruwa da tsaki.
A cewar gwamnatin, matakin zai taimaka wajen hana isar da man fetur ga miyagu da ke amfani da shi wajen gudanar da ayyukansu a cikin dazuzzuka da wuraren da ke da nisa.
Gwamnatin ta jaddada cewa dokar ta fara aiki nan take, tare da gargadin cewa za a hukunta duk wanda aka samu ya karya umarnin.
16/06/2026
06/06/2026
🚨 LABARIN GAGGAWA
Daga: Ibrahim Saminu, Solution Channel Radio TV
Masana harkokin tsaro a Najeriya sun bayyana damuwa kan yadda hare-haren 'yan bindiga ke sauya salo a sassa daban-daban na ƙasar.
A binciken da na gudanar, an gano cewa garkuwa da mutane da hare-haren da ake kai wa al'umma na ci gaba da zama babban ƙalubalen tsaro, musamman a wasu yankunan Arewa da Kudancin Najeriya.
Masana sun bayyana cewa duk da cewa matsalar garkuwa da mutane ta fara samun karɓuwa a wasu sassan Kudancin ƙasar, yanzu ta bazu zuwa yankuna da dama inda ake sace mutane ba tare da la'akari da matsayinsu ba.
A baya, masu garkuwa sun fi mayar da hankali kan manyan mutane, iyalansu da ma'aikatan manyan kamfanoni domin neman kuÉ—in fansa. Sai dai a yanzu, rahotanni sun nuna cewa hare-haren na shafar talakawa, manoma da ma al'ummomi baki É—aya.
Masana sun yi kira ga gwamnati da hukumomin tsaro da su ƙara ƙaimi wajen ɗaukar matakan da za su dakile wannan sabon salo na hare-haren domin kare rayuka da dukiyoyin al'umma.
Rahoto: Ibrahim Saminu Solution Channel Radio TV
04/06/2026
Ibrahim saminu Young journalist.
Al'ummar Badawa, wani ƙauye da ke ƙarƙashin ƙaramar hukumar Boɗinga ta jihar Sokoto na cikin wani yanayin da ya tilasta su yin kira ga hukumominsu da su kai musu dauki ta hanyar gyara musu asibitinsu wanda ya kwashe shekaru cikin mummunan hali.
Mazauna garin dai sun ce asibitin ya lalace ce bayan wata guguwa da ta yi awon gaba da wani ɓangare na asibitin shekaru 10 da s**a gabata.
Kuma tun wannan lokacin ne al'ummar garin s**a ce aka yi banza da asibitin ba tare da samun gyara ba duk kuwa da ƙorafi da s**a yi wa hukumomin lafiya.
Wani mazaunin garin na Badawa ya shaida wa BBC cewa " da dama da cikin É—akunan ba su da rufi, katangun sun tsage sannan wasu sassan asibitin ne kawai ake amfani da su wajen kula da marasa lafiya."
Ya kuma ƙara da cewa hakan ya sa samun kulawar lafiya ya zama abu mai matuƙar wahala ga al'ummar yankin musamman marasa lafiya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
No 493 Kofar Naisa B. U. K Road Kano
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Solution channels posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.