YOREISA
YOREISA (~Youth Rehabilatation and Economic Initiative on Skills Aquisition~)
22/06/2026
ADAINA QORAFI AJE ASHIGA SHIRIN KAWAI!!!
Kashi Na Uku.
Shirin Bada Mota Bashi Domin Biya A Shekara Biyu zuwa Da Rabi , A kula Dakyau Hadaka Ce Na Wasu Zababbun Kamfanoni da Masu Zuba Hannun Jari Na Kasar Waje Kamar Su Dr. Albrecht Daga Germany da Mutaz Abdurrahim Daga Sudan Amma Mazaunin Dubai.
Gobe Talata Za'a Rufe Phase 2 Na Shirin. Amma Asani Batun Bada Bashin Mota Babu LAPO MICRO FINANCE BANK Aciki Su Kawai Nasu Zasu Biya Maka Conversion Din Motarka NE Bashi Domin Ka Biya Ahankali.
Asani Kamfanin EAGLE WAYS TRANSPORT AND LOGISTICS LTD Shine Kadai Ayanzu Zai Kula da Wannan Shiri kuma A Gobe Talata Zai Rufe Ammadai Still Masu Bukata Suje LAPO MICRO FINANCE BANK Na Dangi Dake Zaria Road Domin Bude Account Dasu ,
Yin Hakan Shine Matakin Farko Na Shiga Dukkannin Shirin. Ga Lambar Wayar Da Za'akira Na Officer dake Kula Da Bude Account Na Beneficiaries Din Shirin.
08069358943 LAPO MFB Dangi Branch Kano.
Ajira Bayani Na Gaba.
Allah Ya Bawa Mai Rabo Sa'a
www.yoreisa.org
[email protected]
[email protected]
What's up 08073499280
21/06/2026
ADAINA QORAFI AJE A SHIGA SHIRIN!!!
Kashi Na Biyu.
Yarjejeniyar YOREISA da YHDFUND Hadi Da REXOX INTEGRATED SERVICES LTD da LAPO MICRO FINANCE BANK
kowa Nada Nasa Rawar Da Zai Taka Kamar Haka:-
Kamar Yadda Yake A Tsarin farko Na CNG CONVERSION LOAN. Wannan Tsarin Motar Ka ce Zaka Kawo A Converting maka Bashi, Ka Biya Ahankali.
Ta Yaya?
Mu A YOREISA Aikinmu Shine mu Samoka mu Fahimtar Dakai Ka Gane mu Baka Horo kan Dabarun Yadda Zaka Biya, itakuma YHDFUND zata Tsara Maka REPAYMENT AND SAVING SCHEDULE, Yayinda kamfanin REXOX Zaiyi inspection Na Motarka Ya Fito da Bill wato Invoice Na Lissafin Abinda Motarka Zataci.
Daganan Kuma Bankin LAPO MICRO FINANCE BANK Ya Biya Maka Kudin, bayan an Converting Motarka Sai Ka Biya Bankin LAPO MICRO FINANCE BANK Ahankali ta Account Dinka da Zaka Bude a LAPO MICRO FINANCE Ahankali Tsawon Lokaci.
Daga Ranar Monday Mai Zuwa Masu BUKATAR Shiga Shirin Zasu fara Bude Account a LAPO MICRO FINANCE BANK Kuma Zamu Sanar da Branches da Lambobin Wayar Wanda Za'a Samu Awannan Branches Din.
Nan Gaba Kadan Zamu zo da Bayani akan Bashin Mota baki Dayansa.
www.yoreisa.org
[email protected]
[email protected]
08073499280
20/06/2026
ADAINA QORAFI ASHIGA TSARIN KAWAI !!!
Kaso Na Farko!
CNG CONVERSION AND CAR LOAN SCHEME
Shirine Dayake Da Fuska Biyu, Tun Lokacin Da Muka Fara Tallata Shirin A Gefe Guda Kuma Muna Neman Wanda Zasu Saka Hannun Jarinsu Acikin Shirin.
Saiyanzu Allah Ya TABBATAR da Yiwuwarsa, Ga Yadda Abin Zai Kasance:-
1- Akwai CNG CONVERSION Wato kanada Motarka Da kake Aiki da'ita Ka kawo ta Kamfanin REXOX da GO CNG zasu Gwada ta idan Zata Canzu Shikena Bankin LAPO MICRO FINANCE BANK zai Biya Maka Kudin Conversion kaikuma Ka Bude Account Dasu Kake Biya A Hankali.
2- CAR LOAN SCHEME Shi Wannan Shirin Dukiyane Mai yawa Da Ta Fito Da MUTAZ ABDURRAHIM Da Hadin Gwiwar DR ALBRECHT ta Hannun UNITED NATION ALLIANCE OF CIVILIZATION (U.N.A.O.C) Wannan Shirine Da Zaka Shiga Tsarin Kayi Register.
Za'abaka Mota Bashi Kabiya A Cikin Wata 24 A Shirin da Hudu Kacal.
Amma Akula kungiyar YOREISA/YHDFUND itace Zata Samoka Ta Baka Horo Kan Yadda Zaka Biya Cikin Sauki kuma Ta Hada ka Da Kamfanin da Zai kula Dakai Wato EAGLE WAYS TRANSPORT AND LOGISTICS LTD
Su kula da Aiyukanka Har Ka biya, Danhaka Awannan Shirin da Wannan Kamfanin Ake Register Domin Shi Zai Baka Form Ka Cike Domin Bashi Bayani Akanka Da Aikinka.
Ajira Bayani Na Gaba.
www.yoreisa.org
Lol
22/01/2026
CONGRATULATIONS!!!
Sakon Taya Murna Ga Dukkannin Coordinatoci Na Kananan Hukumomin Kano Da Bauchi, Kaduna, Jigawa, Niger.
Hadi Da Manoman Dake Karkashinsu Baki Daya Ina Me Tayaku Murna Kuma Ina Me Sanar Daku Cewar Kudin Yashigo,
Danhaka Shugaban Forum Na Coordinator Your Attention is Needed Ranar Lahadi 25 January 2026 All Coordinators Must be Present in Kano For Urgent Preparation of Dry Season Farming Program.
Kuma Agayawa 'Yayan Mage Mun Kayar Dasu.
Kudin Alumma Yazo Hannunsu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
No:c Safiyya House Zaria Road Kano
Kano