Bishir Rabiu

Bishir Rabiu

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bishir Rabiu, Art, 12 layin Tasha, Katsina.

16/09/2026
14/09/2026

Mukam Alhamdulilah Dunbar namu
゚viralシ

09/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sani Sulaiman Brmw, Nur Alasan, BabanRuk Babanrukdauran, Sabitu Abubakar, Maharazu Abubakar, Harun Tshatu

04/09/2026

2027 ɗan takarar shugaban ƙasa biyu ne a Nigeria

1. Bola Ahmad Tinubu
2. Alhaji Atiku Abubakar

Sauran duk asarar ƙuri'u ne 📌

- Peter Obi ba zai iya kada Bola Tinubu ba

- Hamza Almustapha ba zai iya kada Bola Tinubu ba

- Goodluck Jonathan ba zai iya kada Bola Tinubu ba

Idan kuka wargaza ƙuri'unku a banza, Bola Tinubu zai sake komawa kan mulki yacigaba da gallaza muku.

Idan kunne yaji 👂 gangar jiki ya tsira.

04/09/2026

Idan kaga sunanka a comment kasamani account number dinka zaka Samu 5k kyauta.
゚viralシ

04/09/2026

Ya Allah duk wanda yake cikin wani hali Allah ka taimake shi.Insha Allah duk wanda yaga wannan posting din sai yayi kuɗi ba zai mutu a talaka ba 😭😭😭
゚viralシ

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Art

Website

Address


12 Layin Tasha
Katsina