Shaheed Qasim Memory

Shaheed Qasim Memory

Share

Shaheed Qasim

Photos from Shaheed Qasim Memory's post 09/09/2026

JAGORA (H) YA JAGORANCI ƊAURIN AURE

Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)

Da misalin karfe 2:30 na ranar yau Laraba 27 ga watan Rabi'ul Awwal 1448 (09/09/2026), Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya daura auren Zainab Ali Babba da mijinta Ahmad Qassem Umar a gidansa da ke Abuja.

Da farko wakilin ango, Alhaji Bature, ya nema masa auren Zainab Ali Babba wajen Jagora (H).

Jagora (H) ya bayyana bayar da sadaki da Zinare a matsayin Sunnah. Sannan ya yi addu’a akan Allah Ta’ala ya albarkaci auren da sanya aminci, zaman lafiya, tsawon rayuwa, yalwar arziki, kyautatuwan rayuwa, soyayya, da tsatso masu albarka a tsakanin ma’auratan.

Yayin da yake rufewa da addu’a, Jagora (H) ya yi addu’a ga marasa aure akan Allah Ta’ala ya ba su abokan zama nagargaru.






27/RabiuAuwal/1448
09/09/2026

01/09/2026

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِ

GAYYATAR DAURIN AURE

Iyalin Shahid Sheikh Qaseem Umar Sokoto dana Alhaji Ali Usman Babba, suna farin cikin gayyatar ku zuwa ɗaurin auren ‘ya’yansu.

Ahmad Qaseem Umar
&Zainab Ali Babba

wanda za a gudanar kamar haka:

Rana:
27 ga Rabi'ul Awwal, 1448H
9 ga Satumba, 2026

Lokaci:
2:00 na rana

Wurin da za a gudanar:
Gidan Sheikh Ibrahim Zakzaky (H)
Area 1, Abuja, FCT

Kasancewarku a wannan lokaci mai albarka abin girmamawa ne kuma abin farin ciki a gare mu.

Muna roƙon Allah Ya sanya albarka a cikin aurensu, Ya ba su rayuwar aure mai cike da soyayya, zaman lafiya da albarka. Ilahee ajeeb.

30/08/2026

الحمد لله الذی هدانا لهذا و ما کنا لنهتدی لو لا ان هدانا الله

اللهم صل علی محمد و آل محمد
السلام علیک یا رسول الله

Maulud Mobarak ❤️

10/08/2026

Sanarwa!!
Muna gayyatar yan'uwa da Abokan Arziki zuwa wajen zanen sunan Jikar Shahid Qasim wadda Allah ya azurta su ta hanyar ɗanshi M. Muhammad Qasim.

05/08/2026

Allah ya azurta Shahid Qasim samun ƙaruwar Jika ta Mace, ta wurin ɗan sa Mallam Muhammad Qasim. Muna roqon Allah T ya raya ta rayuwa mai kyau. Mu baran addu'arku.

Photos from Shaheed Qasim Memory's post 05/08/2026

Ƙarin hotuna daga maukibin Shahid Qasim da ya gudana a tattakin Arba'een na bana a yankin Funtua

Photos from Shaheed Qasim Memory's post 03/08/2026

MAUKIBIN SHAHEED QASIM SOKOTO.

An ciyar da masu tattakin Imam Husaini (a.s) a Maukibin Shahid Qasim Sokoto. Maukibin ya ciyar da masu tattakin Arba'in mutum dubu. Tun da safe, maukibin ya samar da shayi ga masu tattakin. Daga bisani, bayan an samar da zangon ƙarshe na masu tattakin, maukibin ya ciyar da mutum dubu.

Fatanmu shi ne Allah Ya karɓa, Ya kai ladan wannan ciyarwa ga Shahid Qasim Sokoto.



,Iraq

Photos from Shaheed Qasim Memory's post 02/08/2026

Tattakin Yaumul Arba'een.


.

31/07/2026

وَعَلَىٰ أَصْحَابِ ٱلْحُسَيْنِ

25/07/2026

25th July💔

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Sokoto
62668835

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shaheed Qasim Memory posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Sokoto.