Taskar INDIA

Taskar INDIA

Share

Don samun labarai da dumi dumin su daga Bollywood, Tollywood, Kollywood da sauran masana'antun finafinan India Kaduna, Nigeria

16/08/2026

💔 SOYAYYA TA KAI!

An ce Seema Sajdeh ta kasance cikin tsananin soyayya da Sohail Khan, har ta bar auren da aka shirya mata, ta gudu s**a yi aure. ❤️

Sun shafe shekaru 24 suna tare, kuma sun samu ’ya’ya maza biyu. Amma daga baya, an samu rashin jituwa a tsakaninsu, inda aka ruwaito cewa halin Sohail na yawan fushi da saurin ɓacin rai ya taka rawa wajen rabuwar tasu.

Daga ƙarshe, Seema da Sohail s**a rabu, bayan shekaru da dama na zaman aure. Seema daga baya ta sake samun sabon babi a rayuwarta tare da Vikram Ahuja. 💔➡️❤️

Daga soyayya zuwa aure, daga aure zuwa rabuwa — rayuwar mashahuran mutane tana cike da abubuwan mamaki! 😳🔥

Photos from Taskar INDIA's post 16/08/2026

🔥 YASH YA BAYYANA DAMUWAR MATAR SA KAN SASSAN SOYAYYA NA ! ⚠️

Jarumi ya bayyana cewa matarsa ba za ta ji daɗin wasu abubuwan soyayya da ke cikin fim ɗin ba. 😮‍💨

A yayin hirarsa da Rajat Sharma a shirin Aap Ki Adalat, Yash ya ce a matsayinta na abokiyar rayuwarsa, dabi'a ce ta mutum ta ji ɗan rashin jin daɗi idan ya ga irin waɗannan abubuwa.

Amma ya jaddada cewa: “Duk abokin zama zai iya jin rashin daɗi game da hakan.” ❤️‍🔥

Sai dai Yash ya ce shi yana kallon wannan a matsayin fasaha da sana'ar fim, kuma ya fita daga yanayin jin daɗinsa domin ya tabbatar da cewa an isar da labarin cikin gaskiya da inganci.

🎬 A cewarsa, wasu labarai suna da muhimmanci sosai har ya kamata a adana su domin al’umma da ƙarni na gaba su koya daga gare su.

🔥 Shin kun amince da ra'ayin Yash cewa fasaha ta bambanta da rayuwar aure? 👀

16/08/2026

🔥🔥 YASH BA MATSORSCI BANE!
BA YA TSORON CLASH! 🔥🔥

“Ba ni da abin da zan rasa a rayuwa! Ba na tsoron kowa. Na sanar da tun watanni 8 da s**a wuce cewa zai fito ranar 19 ga Maris, sannan s**a zabi ranar guda. Na bar ranar 19 ne kawai saboda ina son TOXIC ya samu RELEASE mafi girma a duniya.”

— ⭐ SUPERSTAR kan rikicin ranar fitowar da 💥🔥

Wannan ba wai tsoro ba ne… WANNAN CONFIDENCE NE! 😎🔥
Yash ya nuna cewa burinsa shi ne TOXIC ya mamaye duniya baki daya! 🌍🔥

Anya bai ji tsoron Dhurandar 2 ba kuwa?

16/08/2026

Ma'auratan Bollywood

16/08/2026

❤️ SHRIYA SARAN DAGA YARINTA ZUWA YANZU! ✨😍

Daga farkon fitowarta har zuwa yau, Shriya Saran ta ci gaba da kasancewa kyawunta da kwarjininta ba sa gushewa. 👑🔥

Shekaru sun wuce, amma glamour da charm ɗinta har yanzu suna nan daram! ❤️✨

A wani fim kuka san Shriya Saran? 😍👇

❤️

16/08/2026

Fitattun matan Bollywood da shekarun su 🎗️

16/08/2026

🔥 BA ZA A TABA MANTAWA BA! 👑❤️
PEAK KATRINA KAIF

Ko da yake wasu na iya ganin salon acting din ta bai kai yadda ake tsammani ba, amma idan aka zo ga Peak Katrina, babu wanda ya kai ta! 🔥😍

A wancan lokacin, Katrina ta kasance abin mamaki kwarai da gaske — kwalliya, kwarjini da presence ɗinta a screen sun kasance na daban. ✨🔥

Katrina ta yi kyau sosai har ta kai wani level na daban! ❤️‍🔥👑

16/08/2026

🔥 GREAT GESTURE FROM THE KING! 👑❤️

zai bayyana a cikin wani bidiyon girmamawa ga fitacciyar mawaƙiya Asha Bhosle, wanda babban mawaki AR Rahman ya tsara. 🎶✨

Rahman ya ƙirƙiri wannan gagarumin aikin mai suna “Asha Forever” tun lokacin da Asha Bhosle ke raye, da nufin gabatar mata da shi da kansa. ❤️

Yanzu kuwa, an fitar da teaser ɗin aikin, kuma kasancewar Shah Rukh Khan a ciki ya ƙara masa armashi sosai! 🔥👑

Girmamawa ce ga wata fitacciyar baiwar kiɗa da ta bar tarihi. ❤️🎵

16/08/2026

🚨🔥 SUNNY DEOL YA YI WATSI DA PAN MASALA!

Duk da cewa ana kai masa tayin tallata pan masala, Sunny Deol ya ce ba zai taɓa karɓa ba. 😮👏

🗣️ Ya bayyana cewa: “Aatey hai but nahi karunga… Mera zameer nahi manta.” Wato, tayin yana zuwa masa, amma zuciyarsa da ƙa’idodinsa ba su yarda ya tallata abin da bai yarda da shi ba.

❤️‍🔥 Kudi ba komai ba ne idan ya sa mutum ya karya ƙa’idarsa!

Shin kuna ganin wasu fitattun jarumai ma ya kamata su bi wannan matakin na Sunny Deol? 👇🔥

16/08/2026

😍❤️ SO SWEET!

An ga Deepika Padukone a filin jirgin Mumbai cikin wani sabon bayyanar da ba kasafai ake ganinta ba, yayin da mijinta Ranveer Singh ya raka ta har filin jirgin. ✈️❤️

Abin da ya fi daukar hankalin masoya shi ne yadda Ranveer ya kasance kusa da ita, yana nuna kulawa da goyon baya a wannan lokaci na musamman. 🥰

🔥 DeepVeer sun sake nuna mana cewa soyayya ba kalmomi kawai ba ce — kulawa da kasancewa tare ma soyayya ce! ❤️

Me kuke ganin wannan kulawar ta Ranveer? 😍👇

Want your business to be the top-listed Media Company in Tudun Wada?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Giwa Street
Tudun Wada
800283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar INDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Tudun Wada.